fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An kama masu tono gawarwakin matattu suna sayarwa

Jami’an ‘yansanda a jihar Ondo sun kama wasu masu tono gawarwakin matattu a jihar Osun su kai jihar Ondo su sayar.

 

Suna tono gawarwakinne a makabartun wata coci. Sunayen wadanda aka kama sune, Opeyemi Odetola, Lanre Akintola, Clement Adesanoye, Alowonle Kehinde and Jubril Jimoh, kamat yanda Punchng ta ruwaito.

 

Jami’an ‘yansanda sun gansu akan mashinane inda suka tsayar dasu suna bincike, aikuwa sai ga sassan jikin mutane a tare dasu, an dai kamasu aka garkame.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *