fbpx
Monday, October 25
Shadow

An kama matashi na lalata da akuya a Jigawa

An kama wani matashi a Gwaram ta jihar Jigawa yana lalata da Akuya.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, ASP Lawan Shiisu Adam ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Yace ‘yansanda ne suka kama wanda ake zargi yayin da suke zagaye a kauyen Kunnadi dake Gwaram.

 

Yace suna tsare da wanda ake zargi kuma idan aka kammala bincike za’a kaishi kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *