fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An kama matashin da ya kashe ‘yan Bindiga 2 a Katsina

Matashi dan shekaru 13 da ‘yan Bindiga suka baiwa Horo na musamman a daji, ya kashe 2 daga cikin ‘yan Bindigar.

 

Dalilin haka yasa ‘yansanda suka kamashi.

 

Yaron me suna, Abdulkarim Mati yana yiwa babban dan Bindiga a jihar Zamfara, Ardo Mashaware hidima, kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar, Gambo Isa ya bayyana.

 

Yaron ya kashe ‘yan Bindiga 2 kuma ya tsere, Shine ‘yansanda suka ganshi suka kamashi a maboyarsa,  ya bayyana cewa, ‘yan Bindigar sun daukeshi ne daga wajan iyayenshi da zummar zasu koya masa kiwo.

“The boy, who demonstrated skills in handling AK-47, also confessed to have been bullied by some elderly bandits, who provoked him, and as a result, picked an AK-47 rifle and shot dead two of the elderly bandits,” Isah said.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *