fbpx
Monday, May 10
Shadow

An kama mutane 2 da ake zargin ‘yan Bindiga ne da kwace shanu 137 a Zaria

Jami’an ‘yansanda a jihar Kaduna sun sanar da kama wasu mutane 2 da ake zargin ‘yan Bindiga ne da kuma kwato Shanu 137 daga hannunsu a Zaria.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ne ya bayyana haka inda yace an yi kamenne ranar 25 ga watan Afrilu. Yace DPO din Zaria ne ya kirasu in da yace ga ‘yan bindigar da Shanu sun Shuga yankin Low Cost. Yace nan da nan suka fita aka je aka yi artabu da ‘yan Bindigar.

 

Saidai yace, bayan musayar wutar, an gano cewa an sace mutane 2 sannan yara 4 sun jikkata amma an kaisu Asibiti an basu kulawa kjma an sallamesu. Yace ana kan binciken 2 daga cikin ‘yan bindigar da aka kama.

 

“Unfortunately, after the fire ceased it was discovered that two persons were abducted to unknown destination. Four children sustained varying degrees of injuries and  were treated and discharged,” he said.
Jalige said that two of the bandits were arrested and currently undergoing investigation.
”Efforts is been intensified to ensure the safe return of the kidnapped victims,”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *