fbpx
Friday, May 14
Shadow

An kama mutane 2 da kawunan matattu a makabartar Musulmai dake Kaduna

‘Yansanda sun kama mutane 2 a daya daga cikin makabartun Musulmai dake jihar Kaduna da kokunan kan mutum.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ya bayyana cewa, an kama mutanen da hauya.

 

Yace lamari n ya farune ranar 23 ga watan Afrilu inda yace, DPO na Kakuri ya kira ya sanar da cewa an ga wasu mutane a makabartar Kudenden. Yace an kama wadanda ake zargin, Abdulaziz Jimoh da Mohammed Isa kuma ana kan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *