fbpx
Monday, September 27
Shadow

An kama mutane 5 da sukawa yaro Luwadi a Katsina

‘Yansanda a jihar Katsina sun kama wasu mutane 5 da sukawa yaro me shekaru 17 Luwadi a jihar Katsina.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Gambo Isa ya bayyana haka inda yace daya daga cikin yawa yaron Luwadi ta karfi inda ya nuna masa Bindiga.

 

Wanda aka kama din sune, Ibrahim Amadu, 42, dan unguwar sabuwar Unguwa Quarters, Saminu Abdullahi, 25, dan Unguwar Farin Yaro Quarters, Jamilu Ibrahim, 50, dan unguwar Farin Yaro Quarter, Bashir Lawal, 30, daga Gangaren Tudun Yanlihida Quarters, da kuma Mohammed Sani, 30, daga Salauwa Quarters, duk daga jihar Katsina.

 

Yaron ya kuma bayyana sunayen mutane 6 wanda ba’a kai ga kamasu ba yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *