fbpx
Monday, September 27
Shadow

An kama mutane 8 bayan da suka kashe wani da ake zargin Barawo ne a jihar Jigawa

Mafusata sun kashe wani da ake zargin barawon dabbobi ne a garin ‘Yandamo dake karamar hukumar Sule Tankarkar ta jihar Jigawa.

 

Lamarin ya farune bayan da mutanen suka bi sahun dabbarsu da aka sace zuwa rugar Yandamo, sun farwa Fulani 3 da suka tarar inda wasu suka tsere yayin da suka jikkata wani.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, ASP Lawal Shiisu Adam ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace daya daga cikin wanda aka kaiwa harin, Adamu Sule ya rasu.

 

Ya kara da cewa, an kama mutane 8 da ake zargi da hanni kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *