fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

An kama mahaifi da dansa ‘yan Damfarar yanar gizo

Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta kama uba da dansa da suka kware wajan iya satar kudi ta hanyar damfara a yanar gizo.

 

An kama Malik Giles da babansa Isa Bola Bakare a Legas.

 

A yayin da ake bincike, Uban Isa Bakare ya je da motar Range Rover inda aka tambayeshi yanda ya sameta amma ya kasa bayani, kudin motar sun kai Miliyan 46, dalilin hakane shima aka kamashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *