fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An kama wanda suka saci daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna suka karbi sama da miliyan 200 a matsayin kudin fansa

Rahotanni dake Fitowa daga Kaduna na cewa, an kama wanda suka sace daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna.

 

Wanda suka sace daliban sun karbi Miliyan 40 inda suka ce sun ciyar da daliban ne da kudin, sannan iyayen sun sake basu Miliyan 180 kamin suka sako daliban.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *