fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

An kama wani babban Dansiyasa da hodar Iblis

Jami’an hukumar hana sha da fataucin Miyagun kwayoyi, NDLEA sun kama Asekun Kehinde wanda tsohon Mataimakin Shugaban karamar hukuma ne a Legas da hodar Iblis.

 

Kakakin hukumar, Femi BabaFemi ne ya bayyana haka inda yace an kama wanda ake zargi ranar 7 ga watan Mayu yayin da yake kokarin tafiya kasar Ingila.

 

An kamashi da Hodar Iblis dinne da aka boye a cikin takalman dake cikin kayansa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *