fbpx
Saturday, December 4
Shadow

An Kama Wani Babur Dauke Da Buhun Shinkafa Cike Da Harsashai A Zamfara

Rundunar sojojin Nijeriya a ranar Litinin din da ta gabata ta kama wani babur dauke da harsashai a cikin buhun shinkafa da nufin an dauko shinkafa.

Lamarin ya auku ne a yankin Moriki dake jihar Zamfara.
Duk da cewa direban babur din ya gudu, amma an kama babur din da buhun dake dauke da harsashan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *