fbpx
Saturday, December 4
Shadow

An Kama Wani Mai Garkuwa Da Mutane A Kaduna

Wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne da ska kama shi a shingen bincike na Ankwa dake yankin Sanga a jihar Kaduna, inda ya yi yunkurin baiwa sojoji cin Hanci, bayan sun Ki karba ya yi dirgo daga cikin mota zai gudu sai suka bi shi da gudu suka kama shi.

Bayan tsananta bincike, ya amsa cewa su suke fashi da garkuwa da mutane a titunan Abuja, Kaduna da Nasarawa, sannan kuma aka gano naira milyan 1.7 a cikin jakarsa, inda ya ce kasonsa ne aka ba shi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *