fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An kama wani saurayi da ya dabawa wata budurwa wuka tare da yi mata fyade a Jihar Bauchi

Yan sanda sun cafke wani mutum mai suna Godiya Ishaku da ake zargi da dabawa yarinya‘ yar shekaru 18 wuka a tare da yi mata fyade a karamar hukumar Dass da ke jihar Bauchi.

Kakakin rundunar ‘yan sanda na jihar, SP Ahmed Mohammed Wakil, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Litinin ya ce an kama wanda ake zargin ne a ranar 3 ga Fabrairu, bayan wani rahoto da wani Prince Yohanna ya bayar.

An kama wani saurayi da ya dabawa wata budurwa wuka tare da yi mata fyade a Jihar Bauchi.

Yan sanda sun cafke wani mutum mai suna Godiya Ishaku da ake zargi da dabawa yarinya‘ yar shekaru 18 wuka a tare da yi mata fyade a karamar hukumar Dass da ke jihar Bauchi.

Kakakin rundunar ‘yan sanda na jihar, SP Ahmed Mohammed Wakil, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Litinin ya ce an kama wanda ake zargin ne a ranar 3 ga Fabrairu, bayan wani rahoto da wani Prince Yohanna ya bayar.

Bayan samun rahoton, an tura tawagar ‘yan sanda zuwa wurin da abin ya faru kuma an garzaya da wadda akayi wa fyaden zuwa Babban Asibitin Tafawa Balewa don duba lafiyar ta.

Wakil ya ce daga baya an kama wanda ake zargin yayin da ake ci gaba da bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *