fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An kama wasu maza dake turawa matar aure hotunan batsa a Kano

Hukumar Hisbah dake Kano ta kama wasu maza 2 da ake zargi da turawa matar aure hotunan batsa a Kano.

 

Kakakin hukumar, Lawal Ibrahim ya bayyana a ranar Litinin cewa matan ne suka kai musu korafi inda kuma aka bibiyi wadannan mutane aka kamasu.

 

Wadanda aka kama din suna da shekarun 21 da 20 ne, hukumar tace tana kokarin kiran iyayensu dan su ja musu kunne sannan ta yi kira ga Iyaye su daina saiwa ‘ya’yansu wayoyi masu tsada sosai sannan su rika kula da abinda suka aikatawa.

 

“The board collected the phone numbers from her which led to the arrest of the two men at Unguwa Uku in Tarauni Local Government Area. The young men are between the age of 20 and 21.

“We have summoned their parents to speak with them and for them to pay keen attention on their wards’ way of life to avoid such behaviour in future,” the statement added.

The board advised parents to avoid buying expensive phones for their children and always monitor their movements to shield them from mingling with bad friends. Daily Nigerian.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *