fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An kama wasu mutane da suka lakadawa Dan Fashi duka har ya mutu

‘Yansanda a yankin Ikotun na jihar Legas sun kama wasu shuwagabannin yankin 3 da ake zargin sun kashe wani barawo da duka.

 

Wadanda aka kama din Sune, Sakariau Biliaminu, John Adeyemi, Sai Garba Ajayi, Kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar Muyiwa Adejobi ya bayyana.

 

Yace barawon ya shiga gidan wata matane wadda kumaa ta kurma Ihu inda haka yasa barawon tserewa amma aka kamoshi aka kashe. Yace suna Allah wadai da daukar doka a hannu wanda ya zama ruwan dare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *