fbpx
Thursday, September 23
Shadow

An kama wata mahaifiya da danta da suke lalata har ta haifa masa yara 3 a jihar Kwara

Hukumat jami’an NSCDC a jihar Kwara sun kama wani dan asalin kasar Benin Republic dake zaune a jihar, Adamu Sabi Sime, da mahaifiyarsa Fati saboda yin lalata da juna.

 

Kakakin hukumar a jihar, Babawale Afolabi ya tabbatar da kamen inda yace basaraken kauyen da mutanen suke zaune, Malam Bandede ne ya kai musu korafi.

 

Yace an kama mutumin amma kaninsa da shima yana lakata da mahaifiyar tasu ya tsere.

 

Yace mutanen basu ma da izinin zama a Najeriya  dan haka an mikasu ga hukumar Immigration dan daukar matakin da ya dace akansu.

“Men from the intelligence unit and NSCDC operatives in Kaiama swung into action and the outcome of the investigations established the fact that the mother (Fati) has three children for her biological son. Further check revealed that the younger brother of the accused, who was also confirmed to be sleeping with the mother is now at large”, the statement said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *