fbpx
Thursday, May 6
Shadow

An kama wata mata dake shirin sayar da jaririyarta akan Naira 40,000

‘Yansanda a jihar Ebonyi sun kama wata mata da aka yi zargin Karuwace da yunkurin sayar da jaririyar ta akan Naira 40,000.

 

Lamarin ya farune a jiya, Talata, Kamar yanda Premium times ta ruwaito. Matar, Victoria Chukwube na da shekaru 32 da haihuwa.

 

Matar tace zata sayar da diyar tata ne dan ta samu kudin da zata fara sana’a. Diyar dai har yanzu shan nono ne.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Loveth Odah ta tabbatar da faruwar Lamarin inda tace sun yi kokarin fahimtar da matar muhimmancin zama uwa amma ta gaya musu cewa ita bata san wanda ya mata cikin ba kuma idan aka barta ma zata je ta yadda diyarne.

Matar da Ake zargi (c) Premium times

“So her name is Chukwube Victoria, she told us she is a commercial sex hawker and that she has this baby which she carrying.

 

“She said if she leaves here she would continue to look out for prospective buyers.

 

“But we tried to talk to her and to make her see the value of being a mother, but she refused.

 

“She even told us that if we allow her to go home with the baby she will throw the baby away and that she can’t tell who got her pregnant,” Ms Odah, a deputy superintendent of police, said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *