fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An kama wata tsohuwa dake bayar da jikarta ana lalata da ita ana bata 1,500

An kama wata tsohuwa dake tura jikarta me shekaru 7 ana lalata da ita ana bata kudi.

 

Lamarin ya farune a jihar Imo inda kuma aka kama wanda ke lalata da yanyar me suna Miracle.

 

Lamarin ya jawo Allah wadai sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *