fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

An kama ‘yan fashi 9 a jihar Naija

Jami’a ‘yansanda a jihar Naija sun kama wasu ‘yan fashi 9 inda suka kwato motoci da sauran kayan laifi daga hannunsu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Wasiu Abiodun ya bayyana cewa, an kama maau laifinne a Bida da kauyen Tunga dake karamar Hukumar Chanchaga.

 

Yace sun samu Rahoton ta’asar da akewa mutane a wajan inda suka shiga farautar mutane kuma suka kamasu, cikin kaya da suka kama akwai motoci 6.

 

Ya bayyana sunayen wanda aka kama din da. Abdul Mohammed (a.k.a Audu Dukku) 25, daya fito daga Anguwan Masa, Bosso Minna, Amos Oyerinde (a.k.a Babanla) 25, da ya fito daga Barkin-Sale, Minna, Yahaya Jibrin (a.k.a Chamo) 25, da ya fito daga Anguwan Masa Bosso Minna, Abubakar Sadiq Jibrin, 20Shororo Shororo road, Minna, and Mohammed Abdullahi, 37,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *