fbpx
Thursday, September 23
Shadow

An kama ‘yansanda 4 dake karbar cin hanci a hannun mutane

Hukumar ‘yansandan jihar Legas ta kama ‘yansanda 3 da aka gani suna karbar cin hanci a hannun mutane.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar, Hakeem Odumosu ne ya bayar da umarnin kama ‘yansandan bayan ganinsu suna karbar cin hancin a cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan sada zumunta.

 

Kakakin ‘yansandan jihar ,Adekunle Ajisebutu ya bayyana cewa bayan ganin bidiyon abinda suka aikatane Kwamishinan yace a kamosu, kuma an kamosu za’a musu hukuncin da ya dace.

PMnews.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *