fbpx
Thursday, September 23
Shadow

An kashe me garkuwa da mutane da ya sace mahaifinsa ya bukaci a biyashi Miliyan 4 kudin fansa

Jami’an tsaro a karamar hukumar Olamaboro dake jihar Kogi sun kashe wasu masu garkuwa da mutane a ranar 31 ga watan Yuli.

 

Wanda aka kashe din, ya taba sace mahaifinsa inda ya nemi a biyashi kudin fansa miliyan 4.

 

Dama dai jami’an tsaro sun dade suna neman wanda aka kashe din ruwa a Jallo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *