fbpx
Monday, September 27
Shadow

An kashe mutane 11 a sabon harin da aka kai Kaduna

Wasu ‘yan Bindiga sun kai hari kaiyen Apiye Jim dakw karamar hukumar Zangon Kataf inda suka kashe mutane 12.

 

Harin ya farune da yammacin Lahadi yayin da ake ruwan sama.

 

Hukumomi dai basu tabbatar da faruwar lamarin ba amma shugaban kungiyar mutanen kudancin Kaduna, SOKAPU, Mr. Luka Binniyat, ya bayyana cewa harin ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *