fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An kashe mutane 500 aka kuma sace 201 a wani yankin Arewa

Dan majalisar tarayya daya fito daga yankin Sakaba da Danko/ karamar hukumar Wasagu jihar Kebbi, Kabir Ibrahim Tukura ya bayyana cewa,  an kashe mutane 500 da kama 201 da kuma raba sama da 5000 da muhallansu a mazabar tasa.

 

Saidai be bayyana a lokacin da hakan ta faru ba. Kuma ko da wakilin Daily Trust ya tunkareshi da maganar, bai bada wani karin bayani ba.

 

A jawabin da ya gabatarwa majalisar yace ‘yan Bindiga suna yawo gari-gari suna neman mutanen da zasu sace da kuma shanun da zasu sata.

 

“The farming communities in the local governments have lost over 500 persons to banditry and terrorist attacks. Furthermore, more than 201 individuals were kidnapped with millions of naira paid as ransom.

“Over 15,000 have been rendered homeless, the number of widows is on a steady rise, children cannot go to school, farmers do not have access to their farmlands, and local markets are closed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *