fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An kashe mutane fiye da 20 a Igangan jihar Oyo

Akalla mutane 20 ne ake tsammanin sun mutu a Igangan dake Ibarapa ta jihar Oyo bayan da wasu mahara suka yi harbin kan mai uwa da wabi.

 

Maharan su kusan 50 dake kan mashina 20 sun kuma kona masarautar garin ta Asigangan da Wani gidan sayar da man fetur.

 

Jama’ar garin dai sun dorawa Fulani alhakin harin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *