fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An Kashe Shugaban kasar Chadi

Cikakkun bayanai game da mutuwarsa har yanzu ba a san su ba amma hukumomin sojojin sun ce ya mutu ne daga raunin da ya samu a fagen daga.
Sojojin na Chadi a yanzu haka suna fafatawa da sojojin ‘yan tawaye wadanda suka kaddamar da farmaki a N’Djamena babban birnin kasar.
Deby mai shekaru 68 a duniya an yi hasashen ya lashe zaben shugaban kasa na baya-bayan nan a kasar, sakamakon zaben da aka fitar ranar Litinin ya nuna.
Sakamakon ya nuna Deby ya samu kashi 79.3 na kuri’un da aka kada a zaben na ranar 11 ga Afrilu.
Deby ya hau mulki a cikin tawaye a shekarar 1990.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *