fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An kashe tsageran IPOB 1 yayin da suka so sake kaiwa Hedikwatar ‘yansanda ta Imo hari

Rahotanni daga jihar Imo na cewa, ‘yansanda sun kashe tsageran IPOB 1 yayin da suka yi yunkurin kaiwa hedikwatar Ofishin ‘yansandan jihar Hari.

 

Lamarin yasa jami’an yansanda sun mamaye manyan titunan garin, yayin da mutane dake fitowa zuwa Coci suke gudun neman tsira.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Bala Elkana ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace, jami’an tsaron da ake gani dan su samar da tsaro ne.

The PPRO said, “The heavy Police presence and vigilance has helped in stopping an attempt by some hoodlums this morning to disrupt the beautiful Sunday in Owerri.

“Hoodlums masquerading as unknown gunmen attempted an attack on the Police Headquarters this morning but suffered a huge defeat. They made effort to access the Police Headquarters through Works Layout around Avan Nursery and Primary School but were vehemently repelled.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *