fbpx
Friday, April 23
Shadow

An kashe wani babban dan Bindiga a Zamfara

Jami’an tsaro a Zamfara aun sanar da kashe wani babba da Bindiga.

 

Sanarwar ta fito ne daga bakin kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Shehu inda yace da bindigar da aka kashe yana damun mutanen Maradun.

 

Yace ‘yansanda na aiki a yankin sai ‘yan Bindigar suka far musu, nan aka yi bata kashi aka kashe shugaban su, yayin da su kuma suka tsere.

 

On sighting the police operatives, they engaged them in a gun duel to which the personnel quickly returned fire.

“One of the bandits was gunned down, while other bandits fled into the forest with possible gunshot wounds,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *