fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An kashe wata Karuwa a Yobe

Wata Karuwa me suna Stella ta gamu da ajalinta bayan wani da ba’a tantance ko wanene ba ya caka mata wuka a jihar Yobe.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Dungus Abdulkarim ya tabbatar da faruwar hakan inda yace an kasheta ne a dakinta dake Dorowa Joint.

 

Yace sun kama 5 daga cikin karuwan dan matsar bayanai a hannunsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *