fbpx
Monday, May 10
Shadow

An kashe yan Najeriya 4,556, an sace 2,860 A shekarar 2020 – Auwal Musa-Rafsanjani

Wata kungiya mai fafutukar kare hakkin bil adama, Civil Society Legislative Adboacy Center, ta bayyana cewa kimanin mutane 4,556 aka kashe, yayin da aka sace 2,860 a shekarar 2020 a Najeriya.

Babban Daraktan kungiyar, Auwal Musa-Rafsanjani ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Kaduna.

A cewarsa, alkaluman sun nuna an samu karin kashi 43 daga cikin 100 na shekarar 2019.

Ya kuma bayyana cewa, akwai yiwuwar samun karuwar yawan aikata laifuka a shekarar 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *