fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

An kashe ‘yan Ta’dda 63 su kuma sun kashe 25 a gumurzun da aka yi dasu a kasar Nijar

Wasu mahara akan babura sun kaiwa sansanin sojin kasar Nijar dake Tillaberi hari inda suka kashe mutane 25 saidai suma maharan basu ji da dadi ba dan an kashe guda 63 daga cikinsu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Me magana da yawun rundunar sojin kasar Kanal Souleymane Gazobi ya bayyana cewa da taimakon sojin sama da abokan dake taimakawa kasar wajan yakar ta’addanci sun yi nasara akan mayakan, kamar yanda kamfanin dillancin labarai na AFP ya tuwaito.

A wannan yankinne dai mayakan dake ikirarin Jihadi suka kashe sojojin Nijar 71


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *