fbpx
Thursday, May 6
Shadow

An kashe ‘yansanda 2 a Kamfanin Atiku

Wasu ‘yan bindiga sun kashe ‘yansanda 2 a jihar Adamawa.

 

‘Yansandan ASP Yohanna da DSP Gbenga an kashesune a RicoGado, kamfanin yin abincin Dabbobi na tsohon shugaban kasa, Atiku Abubakar dake jihar.

 

Rahoton Punch yace wani jami’an tsaro ya shaidawa jaridar cewa yana zargin kamar dama an shirya kashe ‘yansandanne inda aka jasu zuwa inda abin ya faru.

 

Me magana da yawun hukumar yansandan jihar, DSP Sulaiman Sulaiman Nguroje ya bayyana cewa tabbas lamarin ya faru amma suna bincike akai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *