fbpx
Sunday, September 19
Shadow

An kashe ‘yansanda 3 aka kone gawarsu a jihar Delta

Wasu mahara da ba’a kai ga tantance ko su wanene ba, sun kashe ‘yansanda 3 tare da kone gawarwakinsu a jihar Delta.

 

‘Yansandan an kashe su ne a wani shinge da suke a karamar hukumar Ukwuani dake jihar.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa, shaidu sun bayyana mata an kone gawarwakin ‘yansandan a cikin motarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *