fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

An rabawa wanda harin jirgin yakin Sojojin Najeriya ya shafa a Yobe tallafin Dubu 10

Wanda harin kuskure na jirgin sama da sojojin Najeriya suka kai a Yunusari jihar Yobe ya shafa sun samu tallafi.

 

A rabar 15 ga watan Satumba ne aka kai harin wanda kuma yayi afka gidajen jama’a da basu ji ba basu gani ba.

 

Shugaban karamar hukumar, Dauda Busari ya bayyana cewa ya je ya baiwa wanda lamarin ya shafa tallafin Naira 10,000.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *