fbpx
Saturday, October 16
Shadow

An sace dalibai a Kaduna

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna ta tabbatar da sace wasu dalibai hudu na Kwalejin addinin Kirista ta Good Shepherd Major Seminary School da ke garin Kakau a kan hanyar da Abuja zuwa Kaduna.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan a jihar DSP Yakubu Sabo ya shaida wa BBC maharan sun shige daji da daliban.
Har ila yau ya ce maharan sun fara magana da iyayen yaran.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *