fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An sace mata 5 da jaririya a Abuja

‘Yan Bindiga sun sace mata 5 a babban birnin tarayya, Abuja da jaririya me watanni 3 da haihuwa.

 

Lamarin ya faru a Anguwar Epe dake Tungan Maje. Wani shaida me suna Ishaku ya bayyanawa Daily Trust cewa, ‘yan Bindigar sun tsaya a gurare daban-daban suka rika harbi a iska dan tsorata mutane da jami’an tsaro dan kada a bi bayansu.

 

Yace saida suka gama abinda suke sannan ‘yansanda suka je wajan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *