fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

An sace mutane 65 a Kaduna, Sheikh Gumi yace mafita daya itace Gwamnati ta saurari Shawarar da ya bayar

Akalla mutane 65 ne Rahotanni suka bayyana cewa an sace a Jihar Kaduna a wani sabon farmaki.

 

Kungiyar mutanen kudancin Kaduna, SOKAPU ta bayyanawa Punchng cewa an sace mutanen Adara dake karamar hukumar Kajuru ranar Talata.

 

Kakakin kungiyar, Luka Binniyat ne ya bayyana haka aa wata sanarwa da ya fitar amma yace 10 daga cikin wadanda aka sace sun tsero. Yace amma abinfa ya basu mamaki Shine jihar Kaduna bata saka wannan lamari ba cikin bayanan da take fitarwa a harkar tsaron jihar na yau da gobe ba.

 

A bangaren sa, Shehin Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa a yanzu yaki ne ake da ‘yan Bindigar domin sun kaddamar da yaki akan Najeriya.

 

Yace hanya daya Mafita itace a musu Afuwa su fito a karbi makaman dake hannunsu. Yace ‘yan Bindigar Suna saurarensu, dan dan haka ya kamata ita kuma Gwamnati ta saurari Shawarar da suke bayarw.

 

“The situation is becoming dire and I need the government’s support before I can do anything, and I think there is a great misunderstanding and poor reading of the situation on the ground. So, I’m really helpless; I don’t know what actually I can do as of now.”

On the students’ killing, Gumi said, “Honestly speaking, it is very unfortunate. There is an ethnic war going on, and I have been saying it. It is a war but if we don’t want to accept that it is a war, we will continue to suffer.

 

“You cannot predict the behaviour of people who are like that; this is the unfortunate thing and it is the common man that suffers. The way forward is for the government to listen to us, because those people (bandits) are ready to listen to us. If the government will cooperate and listen to us, I think there will be peace but we are finding it difficult to get the government’s attention.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *