fbpx
Thursday, May 6
Shadow

An sake gano cewa dan Najeriyar nan, Hushpuppi dake tsare a kasar Amurka na da hannu a Damfarar banki ta Miliyoyin Dala

Dan Najeriyar nan, Ramon Abbas da aka fi sani da Hushpuppi da aka kama a Dubai kan zargin damfara ta yanar gizo da samun Miliyoyin Daloli ta hanyar zamba ya sake shiga wata cakwakiya.

 

An gano cewa yana da alaka da wasu gawurtattun ‘yan fashin banki daga kasar Koriya ta Arewa.

 

Ghaleb Alaumari ne shugaban Kungiyar wadda babu wanda ya kaisu hatsabibanci wajan satar kudin banki da damfarar Mutane a Duniya.

 

Sun saci kudin bankin Maltese da suka kai Dala Miliyan 14.7 a watan Fabrairu na shekarar 2019. Kuma an gano cewa sun yi aiki tare sa Hushpuppi.

 

Ghaleb a yanzu ya amince da amsa laifinsa.

In a July statement, the Justice Department referred to the Maltese bank attack as “a $14.7 million cyber-heist from a foreign financial institution.”

 

“Both the date and amount match that of the attack on Malta’s Bank of Valletta in February 2019”, reported Forbes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *