fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An sake sace mutane 8 a Kaduna

Ana tsaka da jimamin sace dalibai 39 na makarantar Federal College of forestry Kaduna,  an sake sace wasu mutane 8.

 

Wanda aka sace din membobi ne a cocin RCCG dake jihar, kuma lamarin ya farune ranar Jumaa watau Jiya.

 

Wani daga cikin membobin cocin ya sanar da Punchng tabbacin Labarin.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda mahaifin daya daga cikin daliban makarantar Federal College of forestry Kaduna da aka sace ya mutu.

 

He said, “They were eight in number on the bus. They were going to Kachia in preparation for the church’s Let’s Go a Fishing Easter programme. The gunmen took them out of the bus and put them in their own operational vehicle. They have yet to contact the church.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *