fbpx
Monday, September 27
Shadow

An saki Omoyele Sowore bayan kamun da aka mai a wajan shari’ar Nnamdi Kanu

Mawallafin Sahara Reporters da aka kama a wajan shari’ar Nnamdi Kanu da ya kai kansa, Omoyele Sowore ya bayyana cewa an sakeshi.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace inda yace ya sha bakar Azaba da duka a hannun jami’an tsaron.

 

Yace dai da aka kaishi Hedikwatar ‘yansanda ta Abuja kamim daga baya a sakeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *