fbpx
Monday, September 27
Shadow

An saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da matarsa daga inda ake tsare dasu, Lauyansu ya bayyana Abinda ya faru bayannan

Babban lauyan dake kare shugaban ‘yan shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky da matarsa, zeenat Femi Falana ya tabbatar da cewa an sakesu bayan da Kotu ta wankesu daga zargin da ake musu.

 

Saidai bai bayyana ina aka kaisu ba bayan sakin nasu.

 

Sundai shafe shekaru 5 a daure ana ta buga shari’a, kamin daga baya a sakesu bayan da kotu ta wanke su daga zargi.

 

Mai shari’a, Gideon Kurada ne ya wanke du daga wannan zargi da ake musu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *