fbpx
Thursday, August 5
Shadow

An sako matar Sunday Igboho inda shi aka ci gaba da rikeshi a gidan yari

Kotu a kasar Benin Republic ta ci gaba da rike Sunday Igboho inda tace a saki matarsa.

 

Wata majiya daga kotun ce ta bayyana haka ga Sahara Reporters inda tace an daga karar zuwa ranar Juma’a dan ci gaba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *