fbpx
Sunday, September 19
Shadow

An sallami marasa lafiya daga Asibitoci saboda Yajin aikin Likitoci

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan uwan marasa lafiya dake kwance a Asibitocin Gwamnati da yawa sun je sun dauke ‘yan uwansu.

 

Wasu kuma an sallamesu saboda rashin likitocin da zasu dubasu, yayin da Likitocin suka fara yajin aiki.

 

Hakan na zuwane yayin da Yajin aikin Likitocin ke shiga rana ta 2, Likitocin sun bayyana cewa, sun baiwa gwamnati wa’adin kwanaki 113 ta warware matsalar amma ta kasa.

 

Dan hakane basu da zabin da ya wuce shiga yajin aiki dan nuna damuwarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *