fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

An samu basaraken Yarbawa na farko dake goyon baya kafa kasar Oduduwa

Basaraken Ogun, Oba Akintunde Akinyemi ya bayyana goyon bayansa ga kafa kasar Oduduwa.

 

Yace a baya yana goyon bayan Najeriya amma a yanzu ya canja ra’ayi, kasancewar ana ta kashesu.

 

A hirasa da Daily Post, Basaraken ya bayyana cewa ba dole bane zama a Najeriya kasancewar an shafe Shekaru 60 tare amma babu wani Sakamakon azo a gani.

 

Yace ba zasu ci gaba da zama ana kashesu ba, da aka tambayeshi shin ko yana ganin idan aka kafa kasar yarbawa matsalolinsu zasu kwaranye? Sai ya kada baki yace ai zasu zo da sauki kasancewar yare da al’adarsu daya.

 

Yace abu na biyu shine babu wata kabila a jihohin yarbawa dake kashe mutane yace abin ya yadune kamar wata wutar daji. Yace kjma kafa kasa ba wai sai an yi yaki ba, zaben raba gardama ne kawai za’a yi. Yace ya faru tsakanin UK da European Union wanda kuma sune suka yiwa Najeriya Mulkin Mallaka.

It happened between the UK and the EU. UK colonized Nigeria, but they parted ways with the EU. This is a nation with cases of kidnapping; students and business people are being killed. Most of our people abroad cannot come home, and we continue to say we should manage and everybody continues to die. Must we go into war? As much as I believe in one Nigeria, with this situation now, I think I have to pitch my tent with this Yoruba nation of a thing. We need to leave the country if this is the best we can get from the nation. We cannot continue to die.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *