fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An samu gawar Jaririya sabuwar haihuwa cikin wata Rijiya a Kano

An gano gawar jaririya, Sabuwar Haihuwa a a kauyen Tsalle dake karamar hukumar Gezawa ta jihar Kano.

 

Kakakin hukumar, Alhaji Saminu Abdullahi ne ya bayyana haka inda yace wajan karfe 12: 25PM suka samu kira ranar Alhamis inda suka kai dauki.

 

Yace an ciro gawar jaririn ba rai, kuma an mikawa hukumar ‘yansanda ta Gezawashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *