Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa, TCN ya bayyana cewa an samu wutar lantar me karfin da ba’a taba samu ba a Tarihin Najeriya, wadda yawanta ya kai 5,615.40MW.
Me kula da hulda da jama’a na Hukumar, Ndidi Mba ne ya bayyana haka inda yace an samu wannan nasara ne a ranar 28 ga watan Fabrairu.
Yace an rarraba wutar da aka samu zuwa sassa daban-daban na kasarnan Ranar Lahadin data gabata.
“Also, on February 26, 2021, TCN equally transmitted a new maximum daily energy of 116,891 14MWH, which is higher than the previous value of 116,121 42MWH achieved on February 25, 2021, by 769.72MWH,” the statement explained.