fbpx
Monday, November 29
Shadow

An shamu mun warke, ba zamu kara goyon bayan wanda ya haura shekaru 60 ya zama shugaban kasa ba>>Matasan Arewa

Kungiyar matasan Arewa ta AYCF ta hannun shugabanta, Shettima Yerima ta bayyana cewa, ba zata sake goyon bayan wanda ya haura shekaru 60 ya zama shugaban kasa ba.

 

Yace zasu bi shawarar tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida kan cewa su zabi matashi a matsayin shugaban kasa a 2023.

 

Yerima a ganawar da yayi da manema labarai a Kaduna, yace ‘yan takarar shugaban kasa dake tsakanin shekaru 40 zuwa 50 ne kawai zasu goyi baya.

“We have made our position very clear that we will not pitch our tent with any old generation. This is not because it is not their right to contest, but you can rest assured that we will only campaign for young generations.

 

“We will be looking forward to those that are in their 40s and 50s.

“We have been sensitising the youths on those who have been recycling themselves over and over again without being able to provide answers to our issues.

“So, we want to, for once, do it for ourselves and I am sure we have the strength to do it. We are looking inward for capable hands in the younger generation this time around,” he said.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *