fbpx
Friday, May 14
Shadow

An shiga rudani yayin da ake rade-radin mutuwar dan Shugaban kasar Chadi

An shiga Rudani a kasar Chadi yayin da ake rade-radin cewa, an kashe dan Marigayi Shugaban kasar Chadi watau Mahamat Derby.

 

An fara rade-radin ne a shafukan sada zumunta inda kuma daga baya kafafen yada labaran kasar suka dauka.

 

BBC ta ruwaito cewa an ji harbe-harbe a cikin fadar Shugaban kasar. Ana tsammanin lamarin ya farune Saboda raahin jituwa da ta kaure ka wamda zai gaji Idris Derby.

 

Saidai wata kafar yada labarai ta kasar Tchadinfos ta ruwaito wasu Majiyoyi na musanta lamarin. Amma wata majiya, daga kafar Toubou Media ta bayyana cewa dan Shugaban kasar ya ji raunine a tashin jituwar.

Marigayin ya auri mata da yawa inda yake da ‘ya’ya da ba’a kai ga tantance yawansu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *