fbpx
Monday, November 29
Shadow

An Shigo Har Gida An Yi Garkuwa Da Wani Basarake A Jihar Jigawa

An yi garkuwa da Turakin Makaman Hadejia (Hakimin Cikin Gari), wato Suleiman Baffa Haruna.

Lamarin ya faru ne a daren jiya wayewar yau da misalin karfe biyu na dare, inda mafusatan suka shiga har gidansa suka tafi da shi.
 Lamarin ya yi matukar tada hankalin al’ummar Hadejia baki daya saboda bakon abu ne a gare su.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *