fbpx
Thursday, April 22
Shadow

An tabbatar da mutuwar wasu mutane 19 a Najeriya

Annobar Cutar amai da gidawa data barke a jihar Bayelsa ta kashe mutane 19.

 

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar ta tabbatar da cewa, Cutar ta yadu zuwa yankuna kusan 30 a jihar.

 

Kwamishinan Lafiya na jihar, Fabara Newton ya bayyana cewa sun dauki matakin samar da masu bayar da agajin gaggawa na musamman da kuma aikewa da Rigakafi fadin jihar bisa hadin gwiwar WHO.

 

The Bayelsa public is also strongly advised to use safe and clean water for drinking and other purposes as well as maintain good personal and environmental hygiene which are critical to prevent and control the transmission of waterborne diseases such as cholera

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *