fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An tafka gagarumar sata da hana fadin Albarkacin baki a Karkashin Mulkin Buhari>>Gwamnatin Amurka

Gwamnatin Kasar Amurka ta yi zargin cewa am tafka gagarumar rashawa da cin hanci a gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Hakan na kunshene a cikin rahoton da kasar ta fitar kan hakkin bil’adama a shekarar 2020 a ranar Talata.

 

Rahoton yace an yi rashawa da cin hanci sosai a gwanatin shugaba Buhari a ma’aikatu da dama da suka hada da bangaren shari’a, tsaro da sauransu.

 

Tace duk da yake akwai dokar data tanadi Hukunci amma gwamnatin bata aikwatar da hukucin inda ake samun jan kafa a shari’ar data shafi manyan Mutane.

Although the law provides criminal penalties for conviction of official corruption, the government did not consistently implement the law, and government employees frequently engaged in corrupt practices with impunity.

 

“Massive, widespread, and pervasive corruption affected all levels of government, including the judiciary and security services. There were numerous allegations of government corruption during the year.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *